Yaki tsakanin rundunar sojojin Nigeria da Boko Haram:

An tura karin sojoji 1,000 zuwa Adamawa - BBC Hausa - News
www.bbc.co.uk
Rundunar sojin Najeriya ta tura karin dakarun soji 1,000 zuwa jihar Adamawa a kokarin da take na dakile boren 'ya'yan kungiyar Boko Haram a Arewacin kasar.
http://www.facebook.com/bbchausa/posts/10151630768907608